iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar yada labaran kasar Kuwait ta sanar da kaddamar da wani sabon gidan rediyo n kur'ani mai suna "Zekar Hakim na musamman na karatun kur'ani mai tsarki".
Lambar Labari: 3488492    Ranar Watsawa : 2023/01/12